Akpawfu

Gari ne a Jihar Enugu, Najeriya

Akpawfu (ko Akpofu) birni ne, a ƙaramar hukumar Nkanu ta Gabas a Jihar Enugu, Nijeriya.

Akpawfu

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Ya ƙunshi ƙungiyoyi uku masu cin gashin kansu: Obodo Uvuru, Isiagu da Ajame-agu.