Akpap Okoyong

ƙauye ne a jihar Cross River Najeriya

Akpap ko Akpap-Okoyong ƙauye ne a yankin Okoyong jihar Cross River, Najeriya kuma yanki ne na ƙaramar hukumar Odukpani.

Akpap Okoyong

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaCross River
Ƙaramar hukuma a NijeriyaOdukpani
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Akpap ya kasance gidan ne ga masu yada Addinin Kirista Mary Slessor ’ yar ƙasar waje na wasu shekaru. Daga baya gidanta ya koma gidan hutawa da kuma asibiti, kuma a yanzu ya zama wurin yawon bude ido.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe