Akor Adams Akor Jerome Adams (an haife shi 29 ga Janairu 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Montpellier.

Akor Adams
Rayuwa
Haihuwa Benue, 29 ga Janairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassara-
 
Tsayi 1.9 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe