Akata Formation

Ɓangare ne a yanki Niger Delta gaɓar Guinea tekun Atlantic

Akata Formation wani bangare ne na tsarin albarkatun man fetur na Neja Delta (Akata-Agbada) da ke lardin Neja-Delta, na Najeriya a gabar tekun Guinea, Tekun Atlantika.

Akata Formation
formation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe