Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Ahmed Musa Dangiwa ya fito daga karamar hukumar kankia a cikin jahar Katsina. tsohon manajan darakta ne na Federal Mortgage bank of Nigeria. yana da kwarewa ta kusan shekara talatin akan gidaje da filaye da sauran gine gine [1]=

ya zama dan takarar kujerar gwomnan jihar katsina a zaben 2023 a karkashin jamiyyar APC amma bai samu nasara ba. wanda ya samu nasarar fidda gwani wato umar Dikko Radda, ya bashi babban daraktan shi na kamfen.[2]

bayan jamiyyar su taci zabe gwamna Umar Dikko radda ya nada shi sabon sabon sakataren jihar katsina. a watan july mai girma shugaban kasa Ahmed bola Tinibu yasa shi cikin ministocin da ya mika ma majallisar tarayya su tantance.[3]

Manazarta gyara sashe