Ahmad Abubakar Ghali (an haife shi ranar 23 ga watan Yuni, 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a Slovan Liberec a matsayin ɗan wasan dama.

Ahmad Ghali
Rayuwa
Haihuwa Kano, 23 ga Yuni, 2000 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe