Aggrey Road

Babban hanya ce a kudancin Port harcourt, jihar Rivers, Najeriya

Aggrey Road babbar titin arterial ce gabas ta yamma da ke tsakanin gundumar Old Township a Kudancin Fatakwal a Jihar Ribas, Najeriya. Sananniya ce ta haɓaka ayyukan tattalin arziƙinta kuma ta ƙunshi gine-ginen ofisoshi na kasuwanci da shagunan sayar da kayayyaki, majami'u kadan da cibiyoyin ilimi ne kawai za a iya samu a wannan hanyar.

Aggrey Road

Wuri
Map
 4°46′N 7°01′E / 4.76°N 7.02°E / 4.76; 7.02

Fitattun alamomi sun haɗa da makabartar Port Harcourt, tsohon shingen ofishin Ken Saro-Wiwa, Cocin Katolika na St. Mary da Ofishin tura sakonnin Wasiƙa.

Ilimi gyara sashe

  • Makarantar firamare Banham
  • Makarantar Katolika ta St Mary

Abubuwan sha'awa gyara sashe