Adrianne Wadewitz (Janairu 6, 1977 - Afrilu 8, 2014) ƙwararren masanin mata ne na wallafe-wallafen Biritaniya na ƙarni na 18, sanannen Wikipedian, kuma mai sharhi kan (musamman) batutuwan jinsi a Wikipedia.[1]

Adrianne Wadewitz
Mai kare hakkin mata

Rayuwa
Haihuwa Omaha (en) Fassara, 6 ga Janairu, 1977
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Palm Springs (en) Fassara, 8 ga Afirilu, 2014
Yanayin mutuwa accidental death (en) Fassara (falling from height (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Columbia University (en) Fassara
North Platte High School (en) Fassara
Indiana University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Farfesa da intellectual (en) Fassara
Wurin aiki Tarayyar Amurka
Employers Occidental College (en) Fassara
Indiana University (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. Woo, Elaine (April 23, 2014). "Adrianne Wadewitz dies at 37; helped diversify Wikipedia". Los Angeles Times.