Abdelkader Belmokhtar (an haife shi a ranar 5 ga watan Maris ɗin 1987), ƙwararren ɗan tseren keke ne na Aljeriya. [1] A shekara ta 2015 ya lashe Gasar Gwajin Lokaci ta Aljeriya .[2]

Abdulkadir Belmokhtar
Rayuwa
Haihuwa Boufarik, 5 ga Maris, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a sport cyclist (en) Fassara
Template:Infobox biography/sport/cycling

Manyan sakamako gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. "Abdelkader Belmokhtar". Pro Cycling Stats. Retrieved 29 June 2015.
  2. "2015 » National championships Algeria – ITT". Pro Cycling Stats. Retrieved 29 June 2015.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe